Hello everyone welcome to Afri-tunes week 159 IAM and I will be singing the cover of Jani kusa by Abel Namadi.
Alright welcome back to my blog. This week I will be singing the song Jani kusa the song is in Hausa language,
the song talks about wanting God to draw you closer to him in order for us not to go astray, so that we can walk the righteous path. and I pray the lord will draw us closer to him in Jesus name.
I want to thank everyone for coming around and your lovely comments thank you.
Lyrics
Jani Kusa - Abel Namadi
Jani kusa da kai Yesu dare da rana *2
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
Adu’a na dare da rana, kada ka bar ni in lallace... jani kusa da kai Yesu dare da rana
Ohhhhhh....
Hehhhhhhhh....
Adu’a na dare da rana, kada ka bar ni in ja da baya
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
Adu’a na dare da rana, zan bi Yesu, ai ni zan bi Yesu ohhhhhhh dare da rana
CHORUS
Jani kusa da kai Yesu dare da rana *2
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
(Oh kusa da kai)
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
(Jani kusa da kai)
Jani kusa da kai yesu dare da rana
(Kulayomi jani kusa)
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
(ai adu’a ta ya yesu)
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
(Adu’a ta a zuciyana)
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
(Ya yesu jani)
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
(Oh ya Yesu jani)
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
(Oh ya yesu jani)
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
(Ka chika ni da ruhunka)
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
(Zumunta da kai nake nima)
Jani kusa da kai Yesu dare da rana
(Zumunta da yesu nake so)
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
Adu’a na dare da rana, kar in bi kayan duniya
Jani kusa da kai yesu haskena
Ai jani kusa da kai Yesu marmarina
Kai ne marmarina ohhhhh
Kai ne marmarina
Kai ne marmarina ohhhh
yesu marmarina
Adu’a ta dare da rana, kar in bi kayan duniyan nan
Jani kusa da kai
Ai Yesu jani kusa da kai
▶️ 3Speak